Manufar Amfanin Kukis
Domin tabbatar da zahirci, wannan munufa na ƙunshe da cikakken bayani game da amfani da kukis ɗin France Médias Monde. Manufar ta shafi duk sassan yanar-gizo da manhajojin wayar hannu waɗanda France Médias Monde ta ƙirƙira da kuma jawabi a kan yadda mai amfaniamfani zai kula da amfaniamfani da kukis da wasu fasahohi masu kama.
Idan aka isa ga wannan sashen, to mai AmfaniAmfani ya amince da sharuɗɗa da hurimin wannan manufa, wanda ke faruwa a duk lokacin da aka haɗa da sashen kuma ko daga wace na’ura ce.
1. Mene ne kukis?
Kuki wani ƙaramin fayil ɗin rubutu ne da ake iya sakawa, dangane da yadda ka ke buƙata, a wani takamamman wuri a na’urarka (kwamfuta, andurai, tablet, da sauransu) yayin da ka/kin ziyarci wani sashe ta hanyar amfaniamfani da burauzarka/ki. Yan a ƙarfafa alamomin France Médias Monde, kamar shawarar ƙunshin abu, tantance mai amfaniamfani, da miƙa ƙunshin abu. Amfanin sa shine tara bayani game da shiga yanar-gizon mai amfaniamfani da kuma dawo da bayanin.
Yayin shiga yanar-gizon farko, akwai wata farfajiya a bayyane a shafin farko. Tare da buƙatar mai Amfani, za a adana kukis a ƙwaƙwalwar kwamfutarka, andurai, tablet, wayar hannu, da sauransu.Sashen yanar-gizon ko wani sashe ne ke amfaniamfani da bayanin da aka tara, kamar dillalan talla ko wani abokin hulɗar France Médias Monde. Ana ajiye kuki ɗin har tsawon watanni goma-sha-uku (13) daga ranar da mai amfaniamfani ya amince da saka kuki ɗin.
Masu amfani na da ikon share su a kowane lokaci daga na’urarsu. Suna kuma da zaɓi, a kowane lokaci, na ƙin amincewa da saka masu kuki a na’urarsu ta hanyar burauza da kuma shirin da aka kwatanta a jawabi na 4 a wannan daftarin.
Har wa yau, ƙin amincewa da wasu takamammun kukis na iya sanadin rashin aikin wasu alamomin da ake buƙata domin shiga Yanar-gizo (Matsalar naɗa ko bayyanawa, da sauransu). A wannan hali, France Médias Monde ba za su zaman masu alhakin wannan rashin aikin ba. Bugu da ƙari, naƙasa kuki na talla ba ya nufin cewa Mai amfani ba zai sami saƙon talla ba amma ba za su cigaba da more zaɓinsu ba.
Masu amfani za su iya zaɓan duba sashen ta yin amfaniamfani da tsarin incognito wanda burauzarsu ta samar; sannan sai kuki ya lalace da kansa yayin da aka rufe window ɗin. Wannan na iya zama hanya mai kyau idan amfaniMai amfanin yana so ya ji daɗin duk alamomin Sassan yanar-gizon ba tare da haɗarin raba bayanin shiga yanar gizonsu ba fiye da lokacin ziyararsu.
2. Mene ne amfaniamfanin kukis?
Kukis ɗin da ake amfani da su a Sassan yanar-gizonmu na ba ma France Médias Monde damar gane Masu-amfani yayin da suka ziyarci Sassan yanar gizon da kuma gane hali, domin tuna buƙatu ko samar masu wata hikima da ta dace da saitunansu. Kukis suna bari a samar da wani sabis ko talla duk a ciki ko a wajen Sassan yanar-gizon.
Kukis suna da amfani domin cikakken aikin wasu sabis ko domin auna suraron Sassan yanar-gizonsu.
Za a iya haɗa kukis a cikin sararin talla na Sassan yanar-gizonmu. Waɗannan sararin tallar suna ƙara taimako wurin samar da kuɗin ƙunshi abu da sabis ɗin da muke samar maku.
2.1. Kukis ɗin da France Médias Monde suka saka
Kuki ɗin da France Médias Monde suka saka na da dalilai da dama:
- Kukis na fasaha
Waɗannan kukis suna ba mu damar bincika ƙwazon fasahar Sassan yanar-gizonmu da manhajoji, domin gano matsalolin da ke iya illa ga jin daɗin Mai-amfani domin gyara su, domin kare shafin France Médias Monde, amma da kuma gano mugun aiki da ya saɓa ma Sharuɗɗan yin Amfani.
Misalai:
Mai sakawa | Dalili | Sunan kuki ɗin | Tsawon rayuwa |
---|---|---|---|
France Médias Monde - Incapsula | Kariyar sashen yanar-gizon | incap_ses_* visid_incap_* | Lokaci Watanni 12 |
France Médias Monde - Pingdom | Shafin da ke kulawa da sauri | _cfduid | Lokaci |
France Médias Monde - Akamai mPulse | Shafin da ke kulawa da sauri | RT | Kwanaki 7 |
France Médias Monde | Amincewar Mai-amfani da taron kuki a sashen yanar-gizo | cookies_consent | Watanni 13 |
- Kukis na Kula Shaidar Dijital
Waɗannan kukis ɗin na ba mu damar samar da ƙirƙirar asusu da sabis-sabis na haɗi. Ana saka su a burauzar yayin da mai rajista ya isa ga wani shafi na Sassan yanar-gizon wanda aka samar ma wani sarari na kansa da zarar keɓaɓɓen asusunsu ya gane su.
An haɗa waɗannan kukis da mamallakin asusun. Za su iya samar ma mai saya damar isa ga sararin mai-amfani, zaɓin tattaunawarsu. Sun ƙunshi bayanin da aka tara kai tsaye daga mamallakin asusu haka kuma da bayanin fasahar ƙarni da ke bari a shiga yanar gizo daga wani shafi zuwa wani shafi ba tare da an cire haɗin asusun mai amfani ba.
Misalai:
Mai sakawa | Dalili | Sunan kuki ɗin | Tsawon rayuwa |
---|---|---|---|
France Médias Monde | Adana bayanin ƙarnin mai-amfani, tabbatar da haɗin asusun a sashen | TS* SSESS | Lokaci Makonni 3 |
2.2 Kuki da wani wasu su ka saka
France Médias Monde na faɗi ma Masu-amfani cewa ba su da ikon kula da kuki wanda hanyoyin sadar da zumunci su ka saka a burauzar Mai-amfani ko abokan ma’amalrsu.
- Kukis masu alaƙa da tarin ƙididdigar bayanan masu sauraro
Waɗannan kukis suna ba da dama ga France Médias Monde domin su adana wani fitaccen bayanin haɗi domin samar da bayanin masu sauraro, rarrabewa da ƙididdige cunkoso a Sassan yanar-gizon sannan da ƙirƙirar wani ingantaccen nazari domin bunƙasa gabatar da Sassan yanar-gizon da bayani game da kayayyakinsu da sabis-sabis. Ana amfani da waɗannan kuki ɗin domin haɓɓaka sashen.
Misalai:
Mai sakawa | Dalili | Sunan kuki ɗin | Tsawon rayuwa |
---|---|---|---|
Piano Analytics | Kular ƙididdigar France Médias Monde ta tarin bayani a kan ziyarce-ziyarce a kafofin labaru daban-daban | _pcid _pctx _pprv pa_user | Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 |
Chartbeat | Kular ƙididdigar France Médias Monde a kan ziyarce-ziyarce a kafofin labaru daban-daban a kan lokaci | __cb _chartbeat2 _v__chartbeat3 _cb_svref _chartbeat4 _chartbeat5 _t_tests _cb_ls _v__cb_cp _superfly_lockout _v__superfly_lockout | Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 |
Piano Activation | Kular ƙididdigar France Médias Monde ta tarin bayani a kan ziyarce-ziyarce a kafofin labaru daban-daban | _hstc _zlcmid _ga _plantrack _vwo_uuid_v2 cX_G cX_P gckp hubspotutk locale visitor_type | Watanni 13 Watanni 13 Lokaci Watanni 13 Lokaci Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Lokaci |
- Kukis masu alaƙa da tarin hanyoyin sadarwar ma’amala
Waɗannan kukis na barin Mai-amfani yin ma’amala da Sassan yanar-gizonmu a hanyoyin sadarwar, tare da maɓallin rabawa ko darasin da wani ya samar a wasu shafukan Sassan yanar-gizon France Médias Monde. Waɗannan maɓallai ko darussa na barin Mai-amfani yin amfani da aikin waɗannan hanyoyin sadarwa da, musamman, domin raba abu a France Médias Monde tare da wasu masu amfani da waɗannan hanyoyin sadarwar.
France Médias Monde na sanar da kai cewa yayin da Mai-amfani ya je shafin yanar-gizo wanda ya ƙunshi ɗaya daga cikin waɗannan maɓallan ko darussa, burauzarsu na iya aika bayani zuwa ga hanyar sadarwar ma’amala wacce za ta haɗa shafin da aka ziyarta tare da furofayil ɗinsu a hanyar sadarwar ma’amalar.
Idan Mai-amfanin ba ya buƙatar hanyar sadarwar ma’amalar ta haɗa bayanin da aka tara ta Sassan yanar-gizon zuwa asusunsu na mai-amfani, suna iya fita daga hanyar sadarwar ma’amala kafin ziyartar Sassan yanar-gizon.
Misalai:
Mai sakawa | Dalili | Sunan kuki ɗin | Tsawon rayuwa |
---|---|---|---|
Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar, sararin jawabai | act c_user fr m_pixel_ratio pl wd xs | Lokaci Watanni 3 Watanni 3 Lokaci Wata 1 Mako 1 Watanni 3 | |
Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar | _gid _ga _ncuid _twitter_sess _utma _utmc _utmz ct0 daa eu_cn external_referer kdt lang mbox tfw_exp | Kwana 1 Watanni 24 Shekara 1 Lokaci Shekara 1 Lokaci Watanni 5 Kwana 1 Makonni 3 Watanni 13 Mako 1 Watanni 13 Lokaci Mako 1 Makonni 2 | |
Google / Youtube | Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar | GPS NID PREF VISITOR_INFO1_LIVE YSC SAPISID CONSENT HSID SSID APISID SID LOGIN_INFO | Lokaci Watanni 6 Watanni 8 Lokaci Watanni 13 |
Dailymotion | Duba labaru da aka wallafa a farfajiyar | v1st dmvk ts damd client_token clsu | Shekara 1 Lokaci Shekara 1 Shekara 1 Awanni 6 Wata 1 |
Vimeo | Duba labaru da aka wallafa a farfajiyar | vuid | Watanni 13 |
Vkontakte | Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar | remixlang remixlhk remixsid | Shekara 1 Shekara 1 Watanni 13 |
Mail.ru | Alamomin rabawa na ma’amala | p | Watanni 13 |
Duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar | crsftoken rur urlgen | Shekara 1 Lokaci Lokaci | |
Alamomin rabawa na ma’amala | IN_HASH lidc | Lokaci Kwana 1 | |
Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar | edgebucket initref session_tracker | Watanni 13 Lokaci Lokaci | |
Duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar | _pinterest_cm | Lokaci | |
Deezer | Duba labaru da aka wallafa a farfajiyar | IDE NID _utma _utmb _utmc _utmt _utmz deezer_test_cookie dzr_uniq_id sid | Watanni 13 Watanni 6 Shekara 1 Lokaci Lokaci Lokaci Watanni 5 Lokaci Watanni 6 Lokaci |
Soundcloud | Duba labaru da aka wallafa a farfajiyar | UID sc_anonymous_id | Watanni 13 Watanni 13 |
Disqus | Sararin jawabai | G_ENABLED_IDPS NID _utma _utmb _utmc _utmz disqus_unique __jid | Watanni 13 Watanni 6 Shekara 1 Lokaci Lokaci Watanni 5 Shekara 1 Lokaci |
Balatarin | Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar | OX_plg _balat_session_new geo _gid _ga _gat NID ad-id ad-privacy coop_session | Lokaci Lokaci Lokaci Kwana 1 Watanni 24 Lokaci Watanni 6 Watanni 6 Watanni 6 Lokaci |
AddThis | Alamomin rabawa na ma’amala | _ga _gid Bku Loc Mus Na_id Na_tc ups | Watanni 13 Kwana 1 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 Watanni 13 |
- Kukis na talla da fahimtar mai-amfani
Dillalen tallar France Médias Monde da masu talla da/ko shugabannin (“Abokan hulɗar”) da suke a wannan a Sassan yanar-gizon ne suka saka waɗannan kukis ɗin. Ana amfani da su domin samar ma Mai-amfani ƙarin tallace-tallace masu muhimmanci da kuma samar masu da fahimta ta kansu. Waɗannan kukis ɗin na ba da damar bin sahun/taƙaita faɗawar Mai-amfani ga wani ƙunshi, domin gane shafin da suke tuntuɓa yayin zageye a Sassan yanar-gizon da kuma rarrabe su dangane da halayensu.
Masu-amfani na da damar bayyana ra’ayinsu a game da yin amfani da waɗannan kukis ta hanyar saita burauzarsu ko kai tsaye a sashen abokin ma’amala ta bin kafar da aka ambata a jawabi na 5 da ke ƙasa.
Sha’anoninmu: Bayanin da aka tara na da alaƙa da wani ɓoyayyen mai gane abu kuma za a iya, a wasu lukuta, bincika domin bayanin da ya dace. An raba wannan bayanin tare da abokan ma’amalar France Médias Monde, wanda lallai ne ya dace da kariyar bayananmu, tattara bayani, turawa, adanawa da buƙatar yin amfani.
Misalai:
Mai sakawa | Dalili | Sunan kuki ɗin | Tsawon rayuwa |
---|---|---|---|
France Médias Monde / France TV Publicité - Google DFP / YouTube | Sauya fahimtar tallar | __gads GED_PLAYLIST_ACTIVITY aid IDE id dsid _drt_ | Watanni 24 Lokaci ? Watanni 13 ? Kwanaki 14 ? |
Teads | Sauya fahimtar tallar | CMDD CMID CMPRO CMPS CMRUM3 CMSC CMST CMSUM GLOBALID adtheorent[cuid] bt-es-* tt_bluekai tt_emetriq tt_exelate tt_in_i_* tt_viewer yocToken | Lokaci Watanni 12 Watanni 3 Watanni 3 Watanni 12 Lokaci Lokaci Watanni 12 Watanni 7 Lokaci Lokaci Kwana 1 Kwana 1 Kwana 1 Watanni 12 Watanni 9 Watanni 12 |
Kiwe | Sauya fahimtar tallar | ticvn-* ti_rfc ti_lt ti_utk ti_stk | Kwana 1 Kwana 1 Watanni 4 Watanni 4 Watanni 4 |
Facebook Pixel | Lura da ƙwazon aikin tallace-tallacen samfuri a Facebook | fr | Watanni 3 |
Outbrain | Sauya fahimtar tallar | obuid ttd cdws apnxs rcktfl _*cap_* | Watanni 3 Watanni 3 Watanni 3 Watanni 3 Watanni 3 Kwanaki 7 |
Quantcast | France Médias Monde ne mai lura da bayanai na ziyarce-ziyarce a labaru daban-daban da sauya fahimtar tallar a sashen yanar-gizon | __qca mc d | Watanni 13 Watanni 13 Watanni 3 |
3. Wasu na’urorin fasaha da wayoyi
France Médias Monde tare da wasu abokan ma’amala na iya amfani da fasaha mai kusancin kukis kamar LocalStorage ko local databases a cikin manhajojin wayar da tablet domin adana bayani makamancin wanda aka fayyace a sama.
4. Amincewa ko bijirewa kukis da wasu fasahohi
Masu-amfani za su iya ƙudurce cire waɗannan kukis a kowane lokaci. Za a iya girka burauzar domin nuna alamar ƙirƙirar sababbin kukis waɗanda Masu-amfani za su iya amincewa ko bijirewa. Masu-amfani na iya amincewa ko bijirewa kukis a kan karan kai ko ta na’ura.
Masu-amfani na iya bayyana zaɓuɓɓukansu, kulawa da, naƙasa ko ƙarfafa kukid kai tsaye ta hanyar canja saitunan a kan burazarsu ko OS ta hanyoyi masu zuwa:
- Edge / Internet Explorer: https://support.microsoft.com/ha-ng/help/17442/windows-internet-explorer-delete-manage-cookies
- Firefox: https://support.mozilla.org/ha/kb/enable-and-disable-cookies-website-preferences
- Safari: https://support.apple.com/kb/ph17191?locale=ha_NG&viewlocale=ha_NG
- Google Chrome: https://support.google.com/chrome/answer/95647?hl=ha
- Opéra: https://help.opera.com/en/latest/web-preferences/#cookies
- Safari iOS: https://support.apple.com/ha-ng/HT201265
- Android: https://support.google.com/chrome/answer/95647?hl=ha&co=GENIE.Platform=Android
Za ka/ki iya saita burauzarka/ki ta yadda za ta aika da wata lambar sirri mai nuna sashen yanar-gizon da ba ka so a “bi sahunka” (zaɓi “Kada a Bi Sahu”) ta hanyoyin da ke tafe:
- Edge / Internet Explorer: https://windows.microsoft.com/ha-ng/internet-explorer/use-tracking-protection
- Firefox: https://support.mozilla.org/ha/kb/how-do-i-turn-do-not-track-feature
- Safari: https://support.apple.com/kb/PH11952?locale=ha_NG&viewlocale=ha_NG
- Google Chrome: https://support.google.com/chrome/answer/2790761?hl=ha&co=GENIE.Platform=Desktop
- Opéra: https://help.opera.com/en/latest/security-and-privacy/#tracking
- Safari iOS: https://support.apple.com/ha-ng/guide/safari/sfri11471/mac
- Android: https://support.google.com/chrome/answer/2790761?hl=ha&co=GENIE.Platform=Android
Za ka/ki ƙin amfani da bayanin zagaye da abokan ma’amalarmu suka samar, da ya haɗa da:
- Piano Analytics: https://www.atinternet.com/en/company/data-protection/
- Parsely: https://www.parse.ly/privacy-policy/
- Outbrain: https://www.outbrain.com/legal/
- Your Online Choices: http://www.youronlinechoices.com/uk/your-ad-choices/
- Ad choices: http://optout.aboutads.info/
Jerin waɗannan abokan hulɗa na iya canjawa a cikin wani lokaci. Wannan ne dalilin da muka gayyace ka/ki domin sake ziyarar wannan shafin akai-akai domin fahimtar waɗannan lamarurruka.
Idan ka bijire ma saka kukis a kan na’urarka/ki, ba za ka iya cigaba da samun alfanun wasu daga cikin alamomin Sassan yanar-gizon ba, kamar:
- share kukis na ma’amala: ba za ka iya cigaba da yin amfani da alamomin rabawar ma’amala (kamar, rabawa, jawabi, da sauransu.) ba (maɓallai da/ko darussa);
- share kukis na talla: tallar da ke bayyane a Sassan yanar-gizon ba za su burge ka ba ko zaɓin asusunka kuma ba zai kasance mai muhimmanci ba amma sharewa ba za ta sa tallar ta dakata ba.
France Médias Monde ba sa ɗaukar alhakin matsalolin da ke da alaƙa da gudanar da Sassan yanar-gizo ta hanyar da ba ta dace ba kuma/ko wasu sabis-sabis da suka sake aukuwa saboda bijirewar Mai-amfani ko share kukis da ake buƙata domin Sassan yanar-gizon su yi aiki.
5. Tura bayani zuwa wajen Tarayyar Turai
Wsau daga cikin abokan ma’amalar suna zaune ne a wajen Tarayyar Turai. Za a iya tura bayanin da aka karɓa zuwa ƙasashen da ba su a cikin Tarayyar Turai waɗanda suke da dokar kariyar bayanin kai ta daban da waɗanda ke cikin Tarayyar Turai
A wannan hali, France Médias Monde na gudanar da hanyoyi domin tabbatr da kariyar da rufin asirin wannan bayani da kuma tabbatar da cewa tura bayani ya dace da tsarin doka: turawa zuwa wata ƙasa tare da tabbatar da isasshiyar kariya, saka hannun yarjejeniya da Hukumar Turai ta samar, ko wasu hanyoyin doka ko yarjejeniya domin tabbatar isasshiyar kariya.
Ka/ki sani cewa mun gargaɗi abokan ma’amalarmu da su yi amfani da bayaninka domin kula ko samar da sabis-sabis ɗin da aka buƙata ne kawai. Mun kuma buƙaci waɗannan abokan ma’amalar da su kasance masu aiki tare da bin dokokin da suka shafi kariyar bayanin mutum kuma su mayar da hankali da sirrin wannan bayani.
6. Muhimmin bayani
A duba manufar kariyar sirri a cikin sanarwar dokokin France Médias Monde da suka bayyana dokokin da aka bi a wurin shirya bayananka da za a tara.
Za ka/ki iya samun muhimman bayanai da kafofi domin su taimaka sosai wajen fahimtar kukis, amfanisu da kuma damar ma’amalarka a adireshin da ke tafe:
- Kukis: kayan aikin lura da su:
https://www.cnil.fr/fr/cookies-les-outils-pour-les-maitriser - Fahimatar shiga yanar-gizo a sirrance:
https://www.cnil.fr/fr/la-navigation-privee-pour-limiter-les-risques-de-piratage-de-vos-comptes-en-ligne - 4 hanyoyin da za ka/ki kare kanka/ki a kan layi:
https://www.cnil.fr/fr/4-reflexes-pour-mieux-proteger-votre-identite-en-ligne
Bugu da ƙari, CNIL na samar da abin dubi domin auna illar kuki da wasu abubuwan bin sahu yayin shiga yanar gizoa:
- Cookieviz:
https://linc.cnil.fr/fr/cookieviz-une-dataviz-en-temps-reel-du-tracking-de-votre-navigation
Ƙarshe, ZaɓuɓɓukankaNaKanLayi na ba ka damar fahimtar tallar halayya sosai:
- YourOnlineChoices:
http://www.youronlinechoices.com/uk/about-behavioural-advertising